Sinopsis
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episodios
-
Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya
04/01/2025 Duración: 19minA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.
-
Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya
28/12/2024 Duración: 21minShirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.
-
Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
14/12/2024 Duración: 21minShiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.
-
TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a
07/12/2024 Duración: 20minShiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan suke sannan a wasu shekaru ne aka samar da su. Sannan akwai tambayar dake neman karin bayani dangaen da tasirin dumamar yanya ga halittu.
-
Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari
23/11/2024 Duración: 18minA cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta.Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.
-
Tambaya da amsa
09/11/2024 Duración: 19minA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
-
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
26/10/2024 Duración: 20minA cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya.Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.
-
Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran
12/10/2024 Duración: 20minShirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.
-
Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi
05/10/2024 Duración: 19minA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.
-
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?
28/09/2024 Duración: 19minA cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare.A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.
-
Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
14/09/2024 Duración: 17minShiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.
-
Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe
17/08/2024 Duración: 19minShirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka.Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wannan mako.
-
Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?
10/08/2024 Duración: 20minA cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani
-
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
03/08/2024 Duración: 18minShirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.
-
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?
20/07/2024 Duración: 18minA cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai.A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.
-
A cikin shirin zaku ji amsar tambaya game da sabon irin masara da aka samar
13/07/2024 Duración: 20minShirin tambaya da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da masu saurare suka aiko mana su. Danna alamar saurare don jin masoshin tambayoyin ta cikin shirin tare da Nasiru Sani
-
Bayani a kan ayyunkan Hukumar Lafiya ta Duniya WHO
15/06/2024 Duración: 19minShirin 'Tambaya Da Amsa' wanda ya ke zuwa duk mako a wannan tasha zai amsa tambayar da ke neman bayanni a kan ayyukan Hukumar Lafiya ta Duniya,,musamma inda take samun kuɗaɗen gudanar da ayyukanta da kuma yadda taa ke ɗaukar ma'ikata.
-
Amsar tambaya game da muhimmancin taken ƙasa wato National Anthem
08/06/2024 Duración: 18minShirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru sani kamar kowanne mako ya na gayyato ƙwararru ne don amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana. A wannan mako, shirin ya amsa tambaya game da tasirin taken ƙasa da ake kira National Anthem a Turance.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..
-
Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dare
01/06/2024 Duración: 20minShirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin.
-
Bayani kan kotun ICC da kuma sammacin kamo firaministan Isra'ila da shugabannin Hamas
25/05/2024 Duración: 20minShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas. Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.........