Shirin Hantsi 0700 Utc - Voice Of America

Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00) - Disamba 29, 2024

Informações:

Sinopsis

Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.