Wasanni

Yadda aka daina bai wa matasan 'yan wasan Najeriya dama a Super Eagles

Informações:

Sinopsis

Shirin a wannan mako ya mayar da hankali ne ga batun yadda ake korafin rashin amfani da ‘yan wasan gida a tawagar babbar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya. Sabanin a baya, da hukumar kwallon kafa ta Najeriyar, kan shirya wasanni na musamman domin fitar da 'yan wasan da za ta yi amfani da su wajen wakiltar kasar a manyan wasanni.Kan wannan kalubale ne Khamis Saleh ya tattauna da masana a fannin kwallon kafa.Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.